Fitaccen ɗan ƙwallon nan na duniya ɗan ƙsar Brazil, Pele ya rasu yana da shekara 82. Pele ya rasu ne a ranar Alhamis 29 ga watan Disamban 2022 bayan ya sha fama da rashin lafiya. A kwanakin baya an yi ...
A ranar Alhamis ne Pele ya mutu yana da shekaru 82, kuma tun lokacin ne ake ci gaba da alhinin mutuwar shahararren dan kwallon a fadin duniya. Al'umma daga ko'ina a fadin Brazil da ma baki daga ...