Ƴan sandan Birtaniya na ci gaba da riƙe wani mutum-mutumi da aka sace wanda kimarsa ta kai miliyoyin daloli. Suna ci gaba da riƙe mutum-mutumin ne sakamakon rashin jituwa da aka samu tsakanin dillalan ...
Ka taɓa yin tunanin wata gagarumar kasuwar kayayyaki a duniya, kana tunanin kasuwar wayoyin hannu ko ta ƙananan motoci ko ta wasu abubuwa? Duka waɗannan kasuwanni ne da ke kan ganiyarsu a yanzu, to ...