A jiya ,alhamis ne daya daga cikin mashawartan shugaban Amurka ,Donald Trump Paolo Zampoli ya bukaci Fifa,hukumar kwallon ...
Agogon da ke hasashen tashin duniya ya ƙara matsawa da daƙiƙa ɗaya, inda yanzu ya rage daƙiƙa 89 ko kuma minti ɗaya da sakan 20 kafin tashin duniya - mafi kusa da ya taɓa kaiwa. Ƙungiyar masu nazari ...
Mark Zuckerberg na sahun ‘yan gaba gaba da arzikinsu ya daga cikin Sauri daga bara zuwa bana, inda ya matsa gaba daga matsayin na 7 a jerin sahun farko na attijrai 10 a duniya baki daya zuwa matsayin ...