Wannan sace-sacen da kungiyar Boko Haram ke yi ya haifar da fargaba a Najeriya da ma fiye da haka. Isa Sanusi, wanda a yanzu daraktan kungiyar Amnesty International a Najeriya, ya na cewa “ a wani ...
Bangaren kungiyar Boko Haram da ke mubaya'a da kungiyar masu fafutika ta IS ne ya sace 'yan makarantar sakandare ta Dapchi a jihar Yobe da ke Arewa maso Gabashin Najeriya. Kafar yada labarai ta Amurka ...
Daruruwan mata na zanga-zanga a jihar Assam a arewa maso gabashin Indiya bayan da aka kama 'yan uwansu maza karkashin wata doka da ke son rage yi wa kananan 'yan mata aure a kasar. 'Yan sandan jihar ...
Daya daga cikinsu na renon yarinya ‘yar shekara daya, a yayin da dayan ta haifi da na 2 ‘yan kwanakki bayan da aka ceto su a watan Afrilu. Hauwa Maltha da Esther Marcus, wadanda dukkanninsu ke da ...
Yan bindiga dauke da makamai a babura sun sace daliban makaruntun firamare da sakandare a jihar Borno na Najeriya.